Khalid bin Ahmad

Khalid bin Ahmad
Minister of Foreign Affairs of Bahrain (en) Fassara

26 Satumba 2005 - 11 ga Faburairu, 2020
Muhammad ibn Mubarak ibn Hamad Al Khalifah (en) Fassara - Abdullatif bin Rashid Al Zayani (en) Fassara
ambassador of Bahrain to the United Kingdom (en) Fassara

2001 - 2005
Rayuwa
Haihuwa Manama, 24 ga Afirilu, 1960 (64 shekaru)
ƙasa Baharain
Yare House of Khalifa (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Harvard
St. Edward's University (en) Fassara Digiri : Kimiyyar siyasa
Harsuna Larabci
Turanci
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa
Khalid bin Ahmad
Khalid bin Ahmed Al Khalifa

Khalid bin Ahmed Al Khalifa (an haife shi a ranar 24 ga watan afrilu shekara ta alif dari tara da sittin 1960) jami'in diflomasiyyar Bahrain ne wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Waje na Bahrain daga shekarun 2005 har zuwa watan Janairu 2020.[1][2] Khalid ya zama ministan harkokin waje na biyu a tarihin Bahrain bayan ya maye gurbin Mohammed bin Mubarak Al Khalifa wanda ya zama mataimakin Firayim Minista na Bahrain.

  1. Hillary Clinton (3 February 2010). "Remarks With Bahraini Foreign Minister Shaikh Khalid bin Ahmed Al Khalifa After Their Meeting". Washington, DC: U.S. Department of State. Archived from the original on 8 February 2010.
  2. "GCC Secretary General Al-Zayani named Bahrain's foreign minister". english.alarabiya.net (in Turanci). Retrieved 2 January 2020.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search